Kundin Tatsuniyoyi

Kundin Tatsuniyoyi

Litattafan Bukar Usman abokai ne da kuma }awayen hira ga yaranmu ta yadda za su jawo hankulansu daga barin kalle-kallen wasu gurbatattun dabi'u daga wasu finafinan da ba su dace iyaye na barin 'ya'yansu su na kallo ba. Sannan kuma marubucin ya gina wata taska a rubuce, inda ya adana tatsuniyoyi wadanda a da sai a baki kadai ake jinsu, hasalima wasu an fara mantawa da su.

Client

Bukar Usman OON

Date

16 September 2017

Tags

Folk Tales, Novels

Facebook Pans

About GDI

Gidan Dabino International (Nig) Limited is a multimedia and marketing consultant firm based in the ancient city of Kano since 1990, as Gidan Dabino Publishers Enterprises. The company was re-registered with Corporate Affairs Commission in 2000 as limited liability Company with registration number RC: 395085.

Read More

©2022 Designed By ZeeStar Ventures

Search